17 January 2016

[Kannywood] Jarumi Ali Nuhu Yakoma Makaranta


Jarumi Ali Nuhu Ya Koma Makaranta Shahararren jarumin finafinan Hausa, Ali Nuhu ya ajiye sana'ar fim na wani dan lokaci inda ya koma makaranta don sake neman ilimi. Ali Nuhu ya bayyana komawarsa makaranta a shafinsa na Facebook a yammacin nan. Jarumin zai karanci sabbin dabarun shirya finafinai ne a Jami'ar Southern California dake kasar Amurka.



0 comments

Post a Comment