17 February 2016

[Lyrics] Ta Zo Song Lyrics By B.O.C


TA ZO Lyrics By B.O.C ft. BLACK BLINX & STESH

VERSE ONE

*Yea!
*Zama Kawai Na Ke Na Shakatawa
*Na Yi Sab Sab Kuma Ba Adawa
*Juyawa Na Sai Na Ji Wani Murya
*Kasa Kadan Kaman An Fade Ta Cikin Kunya
*Wai "Ta Zo Ta Ba Ka Ne....
*....Gaban Da Bayan Duk Naka Ne"
*Oh, What's Her Name?
-Sunan Ta Rashida!
*How Old Is She?
-Ta Na Da Shekara Shashida!
*16 Years? A'a Ta Mun Karama
*Ga Ta Da Son Cin Kayan Kwalama
*Daga Baya Na Zo Na Chanza Ra'ayi
*Ashe Maden Duk Wa Ni Aka Yi
*Toh Mu Dan Zaga Mana
*Wasikar That Boy? Yaga Mana
*My Thoughts About Sweet 16 ....
*....Is The Reason Why I Dropped Down This Sixteen

CHORUS (Stesh)
*(Humming!!!)
*Ta Zo Ta Ba Ka Ne,Oh Yea (4x)
*Ta Zo Ta Ba Ka Ne

VERSE TWO (Black BlinX)
*Was At The Bar With 'Em Boys Taking Shots On Shots
*Then She Came Looking Fly In That 'Bum Short' Plus....
*....She Got Something To Tell Me,Yes Of Course
*But These Girls I Just Don't Trust
*And She Is The Type Of Girl That I Dream About
*Sweet Attractive Curves Got Me Thinking Loud
*Oops! A Friend Told Me That She Came For Me
*She Came Straight And Told Me Please Sing For Me
*But I Knew That She Came For Something Bigger Than That
*So I Gave Her Something Real,Deeper Than Rap
*Mind Blowing,Pictures Of Nine/Eleven
*Then I Realised She Was Born In Ninety Seven
*Looking At My Time,It Was After Seven
*She Told Me That She'll Be Leaving By Past Eleven
*I've Been Busy Staring At Her Attractive Stuffs
*She Came To Give It To Me And That's What's Up!

CHORUS

VERSE THREE (B.O.C)
*What!
*Though Death Is The Only Surest Means Of Survival
*But This Samson Don't Wanna Be Into Delilah....
*....'Cause This Lady Wanna Barb My Dreadlocks
*Really Crazy And That's My Bed Bugs
*Ta Manne Mun Ne Matuka Sai Ka Ce Kuran Karfe Da Kusa
*I No Dey Yan Mess,Nuna Mun Wanda Ya San Harse Da Tusa
*Kokuwa Farse Da Duka
*Zazzabin Ne? (Ta Warke Ka Huta)
*Ok!
*Na Zo Ne Fa Don Mu Roke
*Ki Je Gida Domin Ki Choke
*Amma Fa Za Mu Dan Kai Gobe
*Oh Yea!
*Zan Karba Da Kyau
*In Ciro Bindiga In Harba Da Kyau
*Tsintuwa Ga Abunda Ta Ke Nema
*Ka Ce Me Ma?

(Stesh: Ta Zo Ta Ba Ka Ne)
CHORUS

DOWONLOAD AUDIO HERE



0 comments

Post a Comment