5 June 2016

[Lyrics] B.O.C Zafi Song Lyrics


ZAFI Lyrics By B.O.C
INTRO

*What!
*Yanda Za Mu Yi Ta Kenan
-I Mean This Is How We Gon' Do It

CHORUS
*Wannan Shi Ne Dalilin Da Ya Sa In Ke Da Zafi,
(Zafi,Zafi,Zafi,Zafi)
-See I'm Hot Cos I Hail From The Tropic
*Dumi Su Ke Bida? Toh Ai A Kawo Wuta Na Fi,
(Na Fi,Na Fi,Na Fi,Na Fi)
-They Ain't Saying Nothing So I Make 'Em Switch Topic

[Repeat Chorus Once]

VERSE ONE
-Bari Mu Dan Yi Wasa!
*Awoyi Ashirin Da Hudu Cikin Kowace Rana
*Nazari Na Ke Tukuru Domin In Tsorata Fama
*Crazy In Love With Hip Hop,I'm A Microphone Mahaukaci
*All Is Well,Baiwa Ne Kawai Daga Mahallaci
*B.O.C! Baki Radau Kamar Miyar Anguwa
*That's The Life I Choose,Ai Ba Ni Da Niyar Chanzuwa
*Don Idan Na Tuba Don Wuya Babu Lada
*Allah Da Iko,Chan A Baya Sun Ba Mu Rata
*Yanzu Kure Tseren Su Na Ke Kira Foffoti
*I'm Too Fast For Blues So I Watched Them Pop Rochi
*Ku Je Ku Ce Wa Nas Da Jay Z Fa Su Yi Dammara
*Cos The Boy Is Ever Blazing Like Wutar Jahannama
*Na Kan Sa Mahassada Kuka Da Cizon Hakora
*(I'm Sick And Tired Of Trying),Ni Ma Da Ciwo Na Koya
*Kadan Da Na Hakura Amma Yanzu Na Warke
*Simple! Amma Ya Sa Ogan Su Ya Charke

CHORUS

VERSE TWO
*I Go Higher Everyday Shi Ya Sa Na Ke Da Dada
*It's Natural,Rokon Ubangiji Ake A Gada
*Na Kasuwa Bai Da Kyau Amma Yana Da Sada
*I'm A Real Stunner Amma Sama Da Wada
*Ba A Sa Ni Dole,Idan Na Ce Zan Yi Zan Yi
*Ko A Birnin Moscow Zan Iya Wanka Da Ruwan Sanyi
*Fans Everywhere Har Nema Na Ke In Sha Dumi
*I Love You All My People Don In Babu Ku Ai Babu Ni
*From A Weak Man You Transformed Me To A Jarumi
*Maganar Maza Mu Ke,Meye Na Kiran Omawumi?
*Cos She's Beautiful? Ai Ni Ma Na San Tana Da Kyaum
*Amma Kamun Ka Ga Gobe Ai Sai Ka Gama Da Yau
*Goodluck,Na Zamo Shugaba Daga Wakili
*Shi Ya Sa Ba Na Magana Idan Babu Dalili
*Ji Mana,Share Maganar Addini
*Idan Ka Iya Ka Iya Ne,Rashidi Yakini

CHORUS

VERSE THREE
*Kira A Kan Kira Kullun Number Na Is Busy
*Young Money Millionaire,Sun Fara Kira Na Weezy
*Ban In Sa A Aljuhu,Ku Je Ku Ce Wa Madugu...
*...Ya Ce Wa Stesh Hassan Da Hussaini Yau Sun Shiga Uku
*Kauna Ta Fara Addaba Kamar Annoba
*We're Driving Them Crazy, A Dari Biyu Mu Ke Aloba
*Yau Ne Yau,Tsohuwa Da Tumbudi
*Makaho A Dakin Banki Yana Batun Kudi
*Akwai Yaudara,Na Ga Karuwa Da Lullubi
*Kadan Da Mai Kaza Ya Ci Kai A Garin Fushi
*Amma Na Ce Ma Shi Ya Sa Sorry Ya Mari Forget
*Surki Zan Ba Shi Don Ya Gaza Wa Shan Moet
*Abun Takaici,Sarki A Bani Bani
*Don Ya Rasa Dukiyar Sa Da Karfi Wa Chali Chali
*Hhahahaha! Dariya Na Ke
*Sun Ga Kare Sun Gudu,Ni Kam Ga Ni Na Dake

CHORUS

DOWNLOAD AUDIO HERE




0 comments

Post a Comment