[INTRO - SHADY BIZNIZ]
.
[VERSE 1]
.
All I need is one mic Kawai
.
Straight to the point am all about the sauti Kawai
.
And tonight zallan lafazi Kawai
.
Daga jin jam din kasan it's Classiq Kawai
.
Yoh toh! non stop Kawai
.
If you ain't talking money malam kayi shiru Kawai
.
The boy smooking hot bensin Kawai
.
Cikin marsandi muna tuki Kawai
.
Am d life of the party Kawai
.
Muna buga musu kati Kawai
.
Kudi muketa counting Kawai
.
Yah...wai na shiga illuminati,
.
Toh let's go Kawai
.
Fresh boy Kawai
.
My nike look all Fes-Fes Kawai
.
Soft touch everything laushi Kawai
.
Haters a gefe Suna ta jin haushi Kawai
.
Nonesense Kawai
.
[BRIDGE]
-All eyez on me(Yoh 2pac Kawai)
-All drinks on me(Kunun zaki Kawai)
-All the girls on me(suna ta kallo Kawai)
-Bazi on me(woo!)
.
[VERSE 2]
.
Oh yoh flex basu dab Kawai
.
Ba wani RnB muna basu rap Kawai
.
Hiphop muna basu trap Kawai
.
Ina kallon su da ido daya fettywap Kawai
.
Ba abun da suka iya sai tusa Kawai
.
Sara mun suke sunata thank you sir Kawai
.
Kazo harka kuma fresh chicks Kawai
.
Up in tha club yeh VIP Kawai
.
Toh Mu ba ruwan mu da hating Kawai
.
Hits muke ta creating Kawai
.
Suna imitating Kawai
.
We don blow mu na celebrating Kawai
.
No nonsense Kawai
.
Common sense Kawai
.
Keep trying till everything make sense Kawai
.
In kazo show kuma it's a shutdown Kawai
.
Now kawai number one on the countdown Kawai (Countdown Kawai)
.
[BRIDGE]
-All eyez on me(Yoh 2pac Kawai)
-All drinks on me(Kunun zaki Kawai)
-All the girls on me(suna ta kallo Kawai)
-Bazi on me(woo!)
.
-Go down*3
.
-All my ladies go down*5
.
- Sexy ladies go
.
-We my fellas
.
-Go down *5
.
-Kasa kawai
.
-Turn up
.
-You know me
.
[VERSE 3]
.
Toh muna nuna musu banbanci Kawai
.
Now everybody knows me hanci Kawai
.
Yes they are local kauyanci Kawai
.
Ba abinda suke ci sai bashi Kawai
.
Ilimi kawai
.
Swaggu kawai
.
And to all the fans one love Kawai
.
Toh Is non of your business Kawai
.
And on the beat is shady bizniz Kawai
.
[HOOK-SHADY BIZNIZ]
.
-KAWAI*13
.
-The end kawai
.
30 August 2016
[Lyrics] ClassiQ - Kawai Song Lyrics
Share this
Related Articles :
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
Born Aondover Asuwe from Aliade in Benue State, Nigeria and grew up in Minna. Aunvee his debut in the industry in 2012 with his well recei...
-
this is a brand new joint from the indeginous kano boi kabeer aka LIL BEE. this track is highly anticipated and receiving many air play...
-
Shahararriyar Mawakiyar Hausa Hip-hop Wato Moofy Takawo Muku Sabuwar Wakarta Mai Suna " Left Right " DOWNLOAD HERE
-
"yau yau ne they go feel they go fear" this is 1 of his lines and finally its out go get yours show love to slimbabz you can follo...
-
Sababbin Wakokin Umar M Shareef Guda Biyu " Bilkisu & Rahma " Wakokine Masu Sanyaya Zuciyar Masoya Dan Haka Maza Kuyi Down...
-
The Northern Nigerian Heavyweight Rapper, signed to Finesse Entertainment, Popularly known as ClassiQ a.k.a Arewa Mafia has decided to dis...
-
@ HausaTop_Com : Briefly Introduce Yourself? Sarakan Arewa : Sarakan Arewa From Garin Zazzau We are into hausa hip hop , and at the same ti...
-
UMG STARTED way back in the early 2010 as G5 Recods by the CEO AHMED A YUSUF AKA KingG5 in Paris, from then back to Nigeria (katsina) were ...
-
Sabuwar Wakar B.O.C Mai Suna Tazo Daya Daga Cikin Kundin Wakokinsa Mai Suna #No English Maza Ku Saurara Don Nishadantarwa DOWNLOAD HERE ...
-
The number one Don is back to set you in the mood with his dancehall track titled Ban Intaba featuring eesah Mai licence. this track follows...
Categories
- Music (469)
- Video (86)
- Kannywood (55)
- Hausa Nanaye (27)
- Lyrics (25)
- Mixtape (23)
- Entertaiment (10)
- comedy videos (9)
- Hausa News (8)
- Lyrics video (6)
- Artiste's Interview (5)
- Instrumentals (5)
- biography (4)
- Promote Ur Music/Video Here (1)
0 comments
Post a Comment