17 April 2017

Cikakken Bayani Akan Yadda Bikin Mawaki Nura M Inuwa Zai Kasance


Ga Yadda Shirye Shiryen Zai Kasance

1..Kamu___on 27/4/2017 
Lokaci_____5PM
Wuri_____Soli Center Katsina.

2..DINNER____On 28/4/2017.  Lokaci_____8.PM. 
Wuri_____NYSC Camp KT.

3..Football_____ On 28/4/2017.  Lokaci____10.AM.
Wuri_____Karakanda Stadium. 

4.. Aure_____On 29/4/2017
Lokaci_______2:00PM Wuri_____Malunfashi Local Government....

Allah yabada ikon halarta amen kuma allah yasa ayi lfy
0 comments

Post a Comment