16 April 2017

Sakon Barka Da Safiya Kai Tsaye Daga Maryam Hiyana



Tsohuwar Jaruma Maryam Hiyana Tana Yiwa Duk Masoyanta Barka Da Safiya Dafatan Kowa Ya Tashi Cikin Koshin Lafiya
Kamar Yadda Itama Ta Tashi Sannan Tana Yiwa Kowa Fatan Alkhairi Da Fatan Samun Nasara A Rayuwar sa



0 comments

Post a Comment