19 April 2017

VIDEO: Drama Boy – Nine Naku Masoyinku (Official Video)


( JA BAD ENTERTAINMENT )
TU BISMILLAH ZAN FARA
BAITI NANE ZAN RERA
DAN ALLAH FA KU SAURA
KAI DUNIYA KASU ABOKA
KABAR DUNIYA KA GWARA HARKA
DAN ALLLAH MUDAINA SHIRKA
DAN DUNIYAR GA ZAMU BARTA
GA WASU CAN SUNATA KARTA
MUYO SALLAH DUMIN RABAUTA
MUYO KUYI GA ANNABINA
MAN ZUNA SHUGABANA
ANNABI DAN AMINA
MUYO HAKURI DAN MUCE
MUBAR QARYA KARMU KAUCE
MAZA MATA KUZU MUZARCE
DAN WATARANA A KAWAI HISABI
KU MATA KUSA HIJABI
WAJAN YAWO ASA LIQABI
Instagram
@realdramaboy
Facebook
@real drama
Snapchat
@drama_boy12
Twitter
   @muosad1


0 comments

Post a Comment