HIRA TSAKANIN SAURAYI DA
BUDURWA!!!
SAURAYI: Sannu 'yan mata.
BUDURWA: Kaima sannu.
SAURAYI: Kamar na sanki, amma na manta inda na sanki. Ko a A.B.U ne?
BUDURWA: 'Ba mamaki. A chan nake karatu, ina 300 level ne. Kaifa?
SAURAYI: Ni ina ABU kano ne, ina
karanta isslamic engineering kuma ina 900 level ne ni. Kinga ina kaiwa 1,500 level, sai in karbi digirina in fara neman aiki.
BUDURWA: 'woo!! Kai lier!!!
SAURAYI: 'Ina kika ga laya anan?
Sarka ce fa a wuyan nawa ba laya
ba!!
BUDURWA: Ok, i want to go!
SAURAYI: Gaskiya bana 2go amma
ina textbook.
BUDURWA: No, i mean i am going
home!!!
SAURAYI: Gaskiya bazan iya goya ki ba, kinyi nauyi.
BUDURWA: Kai wai wace secondary kayi ne??
SAURAYI: Primary election aka fara
saka ni, sannan aka maida ni secondary election.
BUDURWA: Daga nan kuma sai aka
maida kai ina??
SAURAYI: Daga nan sai na koma B.U.K Zaria, bayan na gama sai na dawo A.B.U Kano.
BUDURWA: Lallai ka hadu.
SAURAYI: yanzu dai, i dont love you ko i dont love you??
BUDURWA: Gaskiya i dont love you
SAURAYI: Haba har naji sanyi a raina tunda kince kina so na.
BUDURWA: Kwarai kuwa i dont love you!! Good bye!!!
SAURAYI: A'a ba gudu zan yi ba a
hankali zan tafi.
Gaskiya wannan wawawni
ReplyDelete