Sanata ABU IBRAHIM mai wakiltar yankin FUNTUWA ya sha mugun duka a garin Funtuwa tare da yayyaga masa kaya. Majiyar Sarauniya ta jiyo cewa, sakamakon neman ceton kai Sanatan ya afka motar Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, wanda hakan ya sa hasalallun matasan suka rika yi wa motar ruwan duwatsu har ta kai sun fasawa Sanatan kai. Zuwa yanzu tawagar Masari tare da Sanatan sun garzaya Kaduna domin taron gaggawa akan batun.
15 April 2017
NEWS: Anyiwa Wani Sanata Dukan Tsiya
Share this
Related Articles :
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Popular Posts
-
Allah Yaji Kan Maza Allah Yagafar Ta masa Kushiga Kuyi Download Domin Nishadi DOWNLOAD VIDEO HERE
-
For those who really wanted to know deep info about B.O.C…..ask no more!!it’s finally here, Below is B.O.C’s autograph… Real name: LUKA ...
-
A rising star boy popularly known by his stage name Fresh is at it again, This time around he collaborate with Jordan in this latest track ...
-
Born Aondover Asuwe from Aliade in Benue State, Nigeria and grew up in Minna. Aunvee his debut in the industry in 2012 with his well recei...
-
Cigaban Shirin Mijin Biza Kashi Na 3 Dana 4 DOWNLOAD HERE
-
[VERSE 1] *To daidai na tako cikin zafin rana *Ina daga kai wallahi sai gata a gabana *Gata da fine shape kuma tana walkiya *Sai nace ho...
-
Finally! Download and Watch to this blazing Video & Song, For Arewa24 lunch on Dstv Gotv Title "Arewa24 Dstv Song" just ...
-
Jarumar Fina-finan Hausa Rahama Sadau na son yan wasan kwallon kafar Barcelona, Messi da Neymar, ta bayyana haka ne a shafinta na Instagram ...
-
Shaharariyar ‘yar fim din Kannywood din nan, Hadiza Gabon, ta ce tana so ta yi aure amma lokaci ne kawai bai yi ba. Da take hira da BB...
-
"yau yau ne they go feel they go fear" this is 1 of his lines and finally its out go get yours show love to slimbabz you can follo...
Categories
- Music (469)
- Video (86)
- Kannywood (55)
- Hausa Nanaye (27)
- Lyrics (25)
- Mixtape (23)
- Entertaiment (10)
- comedy videos (9)
- Hausa News (8)
- Lyrics video (6)
- Artiste's Interview (5)
- Instrumentals (5)
- biography (4)
- Promote Ur Music/Video Here (1)

0 comments
Post a Comment