30 January 2017

Kannywood: Sakon Gaisuwa Daga Jamila Nagudu Tare Da Zubi Tacikin Dadin Kowa


Jarumai Guda biyu Jamila Nagudu Tare Da Zubi Suna Yiwa Duk Masoyansu Barka Da Safiya Dafatan Kowa Ya Tashi Cikin Koshin Lafiya Kamar Yadda Suma Suka Tashi Sannan Suna Yiwa Kowa
Fatan Alkhairi Da Fatan Samun Nasara A Rayuwar sa0 comments

Post a Comment