6 February 2017

Kannywood: Sakon Barka Da Safiya Kai Tsaye Daga Jaruma Hadiza Gabon Shiga Nan Domin Karantawa


Jaruma Hadiza Gabon Tana Yiwa Duk Masoyanta Barka Da Safiya Dafatan Kowa Ya Tashi Cikin Koshin Lafiya Kamar Yadda Itama Ta Tashi Sannan Tana Yiwa Kowa Fatan Alkhairi Da Fatan Samun Nasara A Rayuwar sa



0 comments

Post a Comment