3 April 2017

Sabon Shirin Da Ali Nuhu Da Adam A Zango Suka Fito Tare Mai Suna Sarauniya


Sarauniya wani kayataccen fim da aka jima ba;ayi kamarsa ba tun shekaru biyar da suka gabata.

A yanzu haka dai wannan fim ya hada jiga jigan yanwasan hausa irin su Ali Nuhu Da Adam Zango da daisauran su.
0 comments

Post a Comment