10 April 2017

Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahutu Rarara Bashida Lafiya


Dama rai da jini dole ya zamo suna samin tangarda yau da lafiya wata rana babu. Wannan ba abin kunya bane ko kaico. Akan jarabci dan Adam da rashin lafiya sabida akankare masa wasu zunubansa. Kuma tabbas har Annabawa anjarabce su da rashin lafiya. Domin ya zama abin misali.

Mawakin siyasa Dauda Kahutu Rara. Ya kwanta bashi da lafiya. Yana fama da zazzabi gamida ciwon kai. Dan haka yana neman addu’arku akan rashin lafiyarsa. Rashin lafiyarsa ba tayi zafi sosai ba, amma maganar gaakiya jikin na damunsa.
0 comments

Post a Comment