16 April 2017

Kannywood: Ban Aske Gashin Kaina Ba - Inji Nafisa Abdullahi


Ganin Irin Yada Jita Jita Da Akeyi Shiyasa Jaruma Nafisa Abdullahi Take Sanar Da Masoyan ta Cewa Bata Aske Gashin Kanta Ba Make Up Ne Kawai Irin Na Shirin Fim Ga Hotunan Yadda Akayi Mata Hakan Kugani Domin Tabbatar wa

0 comments

Post a Comment