16 April 2017

Kannywood: Inaso Nafi Mahaifina Suna Da Daukaka Inji Yaro Ahmad Ali Nuhu


Ahmad Ali Nuhu Yarone Wanda Yake Da Ga Jarumi Ali Nuhu Yanzu Haka Yana Mutukar Kokari Acikin Masana'antar Ta Yadda Har Yake Fatan Yafi Mahaifinsa Suna Da Daukaka. 

Yanzu haka dai yaron yayi finafinai masu Armashi irin su
1. Da Da Uba
2. Carbin Kwai
3. Dace Da Juna
4. Dan Almajiri
Dadai Sauransu
Kuna ganin Yaron Zai iyafin
Mahaifinshi Ali Nuhu Suna Da Daukaka?0 comments

Post a Comment