16 April 2017

PHOTO: Fina Finan Rahama Sadau Wanda Tayi Shigar Banza Tareda Rungumar Maza Sun Fara Fitowa


Kalli Sabbin Hotunan Da Rahma Sadau Tayi Da Yan Kudancin kasar nan Gaskiya Wannan Babban Abin Allah Wadai Ne A Matsayin ta Na Musulma Kuma Bahaushiya Amma Jama'a Mene Ra'ayin Ku Akai??? 0 comments

Post a Comment